Muhammad Auwal Umar
Shugaban kungiyar Al’ameen Digash ya ziyarci dakin gabatar da shirye-shirye na Radio LYB don yin karin bayani kan gagarumin taron kungiyar da zata gabatar a wannan Asabar. Kamar yadda za’a ji a kuma gani a wannan shafi.