Focus On BauchiHausaPoliticsVideos
Jimamin Rasuwar Ajiyan Giade Ya Hana Ni Halartar Taro: Marshal
Ibrahim Yunusa
Cikin wani faifan bidiyo da ya sake a wannan Alhamis, tsohon dan takarar kujerar Gwamna na jam’iyar APC a jihar Bauchi, Amb Air Marshal Sadique Baba Abubakar mai ritaya, ya baiyana dalilansa na rashin halartar taron kaddamar da yan takarar kujerar shugabancin kananan hukumomi a fadin jihar Bauchi.
A sha kallo da sauraro lafiya:

