Focus On Bauchi
SIYASAR BAUCHI
Ku kalli yadda Mai Horas da ‘Yan Wasa, Coach Habibu Radina, ke ci gaba da bayyana dabarun karkado da hankalin matasa domin bayar da gagarumin goyon baya ga dan takarar Gwamnan jihar Bauchi da sauran ‘yan takara a karkashin inuwar jam’iyyar APM.
Ku kalli bidiyon domin jin cikakken bayanin yadda suke shirin tunkarar zaben. Menene ra’ayinku kan wannan yunkuri? Ku bayyana mana a sashen tsokaci (comments)!

