Focus On BauchiHausaNewsVideos

Masu Sauraro Sun Nuna Rashin Jin Dadi Kan Yunkurin Dakatar da ‘Zuwa Da Kai’

Tun da sanyin safiyar yau, yanayi na daban ya mamaye harabar Sakatariyar Kungiyar ‘Yan Jarida ta Jihar Bauchi (NUJ). Maimakon ganin ‘yan jarida kadai suna kai-komo, wurin ya cika makil da dandazon al’umma maza da mata, wadanda suka fito karkashin inuwar Gamayyar Kungiyar Masu Sauraron Rediyo ta Jihar Bauchi.

Back to top button