Jingles

Hajara Wanka na taya al’umar jihar Bauchi murnar Sallah ta Eid-el Fitr.

Kwamishinar ma’aikatar jin kai da bada tallafin al’uma ta jihar Bauchi Hajiya Hajara Yakubu Wanka ta yi amfani da kafar sadarwar zamani ta Radio LYB don isar da sakon gaisuwar Sallah ga daukacin al’umar jihar Bauchi:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button