HausaVideos
Trending

Ga Dalilan da ke sa Sarki ke gaida mutane hannu a dunkule

Sau tari akan ga hannun mai martaba Sarki a dunkule a yayin da yake amsa gaisuwar al’umarsa a kan doki, ko menene dalili?

Wakilin tarihin Bauchi Alh Ado Danrimi Garba ya yi karin haske a wannan faifan bidiyo:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button