Focus On BauchiHausa

Dalilan da suka sabbaba gaza yin Hawan Bariki a majalisar masarautar Bauchi.

Ci gaban tattaunawar shugaban Radio LYB Dalhat Hamid Bello da Wakilin Tarihin Bauchi Alh Ado Danrimi Garba, ya bankado wasu dalilai da suke gurbin tarihi, wadanda suka sa dole aka dakatar da Hawan Bariki a majalisar masarautar Bauchi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button